YADDA ZAKA NEMI AIKIN NPOWER CIKINSAUKI.

YADDA   ZAKA   NEMI   AIKIN   NPOWER   CIKIN SAUKI .  ABUBUWAN DA AKE BUKATA.  1.Mafi karancin kwalin da ake bukata a wannan bangaren...

YADDA ZAKA NEMI AIKIN NPOWER CIKINSAUKI
ABUBUWAN DA AKE BUKATA. 
1.Mafi karancin kwalin da ake bukata a wannan bangaren shi ne kwalin sakandire (SSCE result).
2. Asusun Banki (Bank Account)
3. BVN Ka tabbata sunan da zaka yi amfani da shi ya yi daidai da wanda yake cikin BVN dinka, haka zalika shekarun haihuwa.
4. Kanann Hotuna (Passpot)
5. ID card ( Voters’ card ko National Id card)
6. Za a shiga http://www.npower.gov.ng ko kuma npvn.npower.gov.ng domin cike takardar neman wannan aikin (Application Form)
Kamar yadda sanarwa ta gabata makon da ya gabata cewa gwamnatin tarayya zata dauki sababbin ma’ikata na Npower, to a wannan karan za a koyar da sana’o’i ne wanda suka hada da;
  1. AUTOMOBILE: Wannan bangaren ya shafi koyar da hanyoyin gyaran mota na zamani ta hanyar amfani da na’ura mai kwakwalwa wanda ya hada; OBD scanner da wheel balancing da kuma panel beating.
 2. Agriculture Equipment Technicians (Agric Tech) : Shi kuma ya shafi yadda za a sarrafa Motoci da injuna da ake amfani da su wurin noma, da kuma yadda ake kula da su.
3. CARPENTRY & JOINERY : A nan kuma za a koyar da aikin kafinta, musamman na bangaren aikin gini, ma’ana kafintan Sama.
4. ELECTRICAL INSTALLATION: wannan bangaren kuma yana kunshe da fannin wayarin na wuta da kuma gyaran wuta. 
5. MASONRY & TILING : Shi kuma wannan za a koyar da aikin gini ne da kuma yadda ake saka tayil da falasta da kuma dabe.
6. PLUMBING & PIPEFITTING : A wannan bangaren kuma za a koyar da abin da ya shafi yadda ake yin wayarin din ruwa da kuma yaddaa ake hada hitar wanka ta zamani da yadda ake shirya fayif -fayif na ruwa.


7. HOSPITALITY: Shi kuma wannan aji ya kunshi yadda ake hada kayan kwalam da makulashe kamar su kyak(cake) da kuma gike-girke na zamani. Wannan kusan shi ne yake da alaka da mata kai tsaye.

COMMENTS

Name

21/11/2019 4:06,1,
ltr
item
BARKA DA ZUWA : YADDA ZAKA NEMI AIKIN NPOWER CIKINSAUKI.
YADDA ZAKA NEMI AIKIN NPOWER CIKINSAUKI.
https://jekadiyarzamfara.files.wordpress.com/2018/11/fb_img_1541273714142-1217514132.jpg?w=1180
BARKA DA ZUWA
https://adanmoyi.blogspot.com/2018/11/yadda-zaka-nemi-aikin-npower-cikinsauki.html
https://adanmoyi.blogspot.com/
https://adanmoyi.blogspot.com/
https://adanmoyi.blogspot.com/2018/11/yadda-zaka-nemi-aikin-npower-cikinsauki.html
true
5801591437743479227
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy