Datti Assalafiy BAYANIN SHUGABA BUHARI MAI KAMA HANKALI

Datti Assalafiy BAYANIN SHUGABA BUHARI MAI KAMA HANKALI Shugaba Buhari yace: daga shekarar 2015 zuwa yau, gwamnati na ta bayar da karfi a...

Datti Assalafiy
BAYANIN SHUGABA BUHARI MAI KAMA HANKALI
Shugaba Buhari yace: daga shekarar 2015 zuwa yau, gwamnati
na ta bayar da karfi akan gina hanyoyi, jiragen 'kasa, tashoshin
samar da haskem wutan lantarki, da kuma kwato kudaden
sata..
Daga 2019 zuwa 2023 idan Allah ya yarda zan fi bada karfi ne
akan aikin yi da sana'o'i, zan tabbatar da kudi yana zagawa a
hannun 'yan Nigeria, hakika mun tara kudade kuma mun tsara
kashe su ga 'yan Nigeria a matakin mulki karo na biyu, damuwa
ta daga 2019 mutanen birni dana kauye su ga canjin har a cikin
gidajen su insha Allah
Ayyukan da muka bayar na kamfanonin wutan lantarki za'a
gama su ne a wa'adin mulki na biyu, a nan ne talaka zai ga
aikin da muke akan wutan Nigeria, a lokacin za'a kammala
hanyoyi da jiragen 'kasa da muka bayar da aikin su daga 2015
zuwa yau, sannan zamu zuba kudade sosai a bangaren aikin yi
da bangaren ilimi". ~Muhammadu Buhari.
'Yan Nigeria musamman 'yan arewa mu taimaki kawunan mu
wajen sake zabar shugaba Buhari a karo na biyu don ya zarce
ya cigaba da gina mana sabuwar Nigeria, kar mu kuskura ko da
wasa mu amince da 'yan jari hujja su sake yaudararmu su ci
amanarmu kamar yadda suka saba
Yaa Allah Ka taimaki shugaba Buhari Ka bashi sa'a da nasara
Amin

COMMENTS

Name

21/11/2019 4:06,1,
ltr
item
BARKA DA ZUWA : Datti Assalafiy BAYANIN SHUGABA BUHARI MAI KAMA HANKALI
Datti Assalafiy BAYANIN SHUGABA BUHARI MAI KAMA HANKALI
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjYhFmMTO4Vf2JwP6cR6uMhX9kYgf3HSsxU7cteRnMk-mk1QdM1cdG8nzuieA2fnj6X3_sEq4HjsUg5uyIm5wAyzgxnuZtfhMGxERl3LpHTAUMiTbweEsvW7E2uTofeUFJl-_NGIjUQZ24/s640/FB_IMG_15428118651508434.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjYhFmMTO4Vf2JwP6cR6uMhX9kYgf3HSsxU7cteRnMk-mk1QdM1cdG8nzuieA2fnj6X3_sEq4HjsUg5uyIm5wAyzgxnuZtfhMGxERl3LpHTAUMiTbweEsvW7E2uTofeUFJl-_NGIjUQZ24/s72-c/FB_IMG_15428118651508434.jpg
BARKA DA ZUWA
https://adanmoyi.blogspot.com/2018/11/datti-assalafiy-bayanin-shugaba-buhari_21.html
https://adanmoyi.blogspot.com/
https://adanmoyi.blogspot.com/
https://adanmoyi.blogspot.com/2018/11/datti-assalafiy-bayanin-shugaba-buhari_21.html
true
5801591437743479227
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy