baraka da zuwa shafin abdulmalik danmoyi na bude wannan shafine domin ilimanrawa, abunda ya shafi computer da waya allah ya bani ikon koyarwa lfiya

Searching

Powered by Blogger.

Yanzu Yanzu: Gwamnatin Kaduna ta sake mayar da dokar hana fita na sa’o’i

Yanzu Yanzu: Gwamnatin Kaduna ta sake mayar da dokar hana fita na sa’o’i Gwamnatin jihar Kaduna ta sake mayar da dokar hana fita na s...

Yanzu Yanzu: Gwamnatin Kaduna ta
sake mayar da dokar
hana fita na sa’o’i

Gwamnatin jihar Kaduna ta sake mayar da dokar hana fita na
sa’o’i 24 a birnin Kaduna da kewayenta, Kasuwan Magani,
Kajuru, Kateri da kuma Kachia.
Wannan doka zai fara aiki ne daga karfe 11 na safiyar yau
Juma’a, 26 ga watan Okotoba har illa-ma-shaa’a.
A cewar gwamnatin akwai bukatar daukar wannan mataki
domin ci gaban zaman lafiya yayinda suke jimamin mutuwar
mai martaba Agom Adara, wanda ya rasa ransa a safiyar yau
a hannun yan ta’addan da suka yi garkuwa da shi a makon da
ya gabata.
Yanzu Yanzu: Gwamnatin Kaduna ta sake mayar da dokar
hana fita na sa’o’i 24
Gwamnatin jihar ta kuma yi kira ga jama’a da su kwantar da
hankalinsu, cewa kada su bari a kawo rabuwar kai a
tsakaninsu.
A cewarsu wannan fafutuka ne tsakanin mutanen kirki, masu
mutunci da bin doka masu wanzar da zaman lafiya da kuma
masu laifi wadanda ke son kawo rabuwar kai da halaka.

COMMENTS

Name

21/11/2019 4:06,1,
ltr
item
BARKA DA ZUWA : Yanzu Yanzu: Gwamnatin Kaduna ta sake mayar da dokar hana fita na sa’o’i
Yanzu Yanzu: Gwamnatin Kaduna ta sake mayar da dokar hana fita na sa’o’i
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgQNm7_ZaBFSqfjRloARz1m-Rhi9syJM98j4y5iwCXfYix8ONfSeIAWiMATpZqKlJJ7TF4pphmh-Ml8rTLXjL9yYREYQTQnTkFfGrRdWvZD-GC6cVr2lOfDrvhpG0BrqaBRYi7G7T0SEJs/s1600/_103948388_adams-oshiomole1-640x360.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgQNm7_ZaBFSqfjRloARz1m-Rhi9syJM98j4y5iwCXfYix8ONfSeIAWiMATpZqKlJJ7TF4pphmh-Ml8rTLXjL9yYREYQTQnTkFfGrRdWvZD-GC6cVr2lOfDrvhpG0BrqaBRYi7G7T0SEJs/s72-c/_103948388_adams-oshiomole1-640x360.jpg
BARKA DA ZUWA
https://adanmoyi.blogspot.com/2018/10/yanzu-yanzu-gwamnatin-kaduna-ta-sake.html
https://adanmoyi.blogspot.com/
https://adanmoyi.blogspot.com/
https://adanmoyi.blogspot.com/2018/10/yanzu-yanzu-gwamnatin-kaduna-ta-sake.html
true
5801591437743479227
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy