KA KARANTA A NATSE.

KA KARANTA A NATSE. Misali. Wannan labari ana qaddara cewa ya faru ne a 1. Daga cikin garuruwan daular Musulunci. GA LABARIN TARE DA...

KA KARANTA A NATSE.

Misali.

Wannan labari ana qaddara cewa ya faru ne a 1. Daga cikin garuruwan daular Musulunci.

GA LABARIN TARE DANI Admin 9. Mai Gidan Tara.

Wata rana wata Buduruwa tayi aure a wani qauye.

Bayan ta ta're a gidan Mijinta Sai Sa'6ani ya riqa shiga tsakaninta da mijinta

kullum a cikin sa'6ani suke. rigimar yau daban rigimar gobe da ban.

Wata rana sai Mahaifinta da yayanta suka kai mata ziyara.

Ziyarar da suka kai gidanta ya qara tsananta sa'6anin da yake tsakaninta da mijinta.

Sabo da haka sai matar da danginta suka roqi mijin da ya saketa.

Amma sai mijin yace: bazai saketa ba.

Don haka sai sukaje kotun da wani Alqa'li Mai Hikimah yake jagoranta.

Suka shigar da qa'ra a wajen Alqa'li suna so A Raba auren.

Alqa'li ya ta'rasu su 4. A gabansa.

Wato da Matar da mijinta Da Mahaifinta da yayanta.

Bayan Alqa'li ya sauraresu sai yace: Zan Raba Auren nan.

Amma da akwai sharad'i.

Matar da danginta sukace meye sharad'in da zaka ginda'ya?

Alqa'li ya kalli Matar yace: Sharad'in shine Inaso Ki cire kayanki kiyi Tsirarah anan wajen.

Matar Tace: ba zata iya yin haka ba.

Sai Alqa'li yace: to Inaso Ki...

A Kasance da Admin 9.

Idan Allah s.w.t ya yarda zamu kawo ragowar Labarin Anan Gaba.

COMMENTS

Name

21/11/2019 4:06,1,
ltr
item
BARKA DA ZUWA : KA KARANTA A NATSE.
KA KARANTA A NATSE.
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiW_8DX_PiPkS9FrRlAIYQypTM2cgR0FU9j1w8iuoJFjs2KmYbhrdWs8dnGm9X48byzpaofUnyRKmew8bqPDjkhrmcS99myAB99apFBAsRhGqP896xrZ9dBMzlUCLrpUBbG7a9GrMMKWwc/s320/FB_IMG_1541514428014.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiW_8DX_PiPkS9FrRlAIYQypTM2cgR0FU9j1w8iuoJFjs2KmYbhrdWs8dnGm9X48byzpaofUnyRKmew8bqPDjkhrmcS99myAB99apFBAsRhGqP896xrZ9dBMzlUCLrpUBbG7a9GrMMKWwc/s72-c/FB_IMG_1541514428014.jpg
BARKA DA ZUWA
https://adanmoyi.blogspot.com/2018/11/ka-karanta-natse.html
https://adanmoyi.blogspot.com/
https://adanmoyi.blogspot.com/
https://adanmoyi.blogspot.com/2018/11/ka-karanta-natse.html
true
5801591437743479227
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy