baraka da zuwa shafin abdulmalik danmoyi na bude wannan shafine domin ilimanrawa, abunda ya shafi computer da waya allah ya bani ikon koyarwa lfiya

Searching

Powered by Blogger.

Labarin Soyayya Mai Abin Tausayi LABARIN ABIN TAUSAYI ♥♥ . ♥+wasu masoyane biyu suna mutuqar son junansu fiye da misali sai wata rana ...

Labarin Soyayya Mai Abin Tausayi

LABARIN ABIN TAUSAYI ♥♥

.
♥+wasu masoyane biyu suna
mutuqar son junansu fiye da misali sai wata rana budurwar tagayyaci saurayinnata zuwa
gidansu domin yasha ruwa agidan ma'ana yayi buda baki daganan sai yagaishe da iyayenta sannan sauran yan uwanta suganshi domin suna bukatar hakan kawai surayinnan ya amsa gayyata
sukasa lokachi+♥
.
♥+ lokachi yayi sai yaje gidansu
budurwartashi bayan yaje gidan sai ta fara gabatar dashi agaban mahaifinta sannan takaishi cikin gidansu gurin mahaifiyarta sannan duk yan uwanta sukazo gurinsa ...one-by-one... duk suka gaisa iyayenta da yan uwanta duk sukaji sun amince dashi saboda
ganin cancanta da sukayi daga gareshi+♥
.
♥+kowa yafita waje akabarsu su biyu kacal a falo domin yasha ruwa acikin nutsuwa da kwanciyar hankali akakawo masa kayan marmari da kayan ciye-ciye da shaye-shaye yana zaune yana chi ita kuma tana tayashi hira can sai yazo shan lemo ya daga kofi ya fara shan lemo sai yaji wata kalma mai dadi tafito daga bakinta cewa gaskiya naga iyayena duk sun yarda dakai yanzu maganar aurenmu kawai za'ay jindadin wannan kalmar datafada kawai sai yayi wata muguwar kwarewa daganan
yayi dogon suma ganin hakan daya faru dashi takalleshi kamar ya mutu+♥
.
♥+ kawai tadauki huqa tadaba acikinta nantake tafadi amace can bayan minti 4 shi kuma saurayin sai ya farko yana duba gefan
damansa sai ya ganta cikin jini yadubeta+♥
.
♥+yarasa wanne irin kuka zaiyi kuma ga iyayenta da yan uwanta sunajiran fitowarsa+♥
.
! ASSIGNMENT wai idan kainesaurayin ko kene saurayin ya zakuyi???

Share🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻

 https://www.arewablog.com/labarin-soyayya-mai-abin-tausayi/

COMMENTS

Name

21/11/2019 4:06,1,
ltr
item
BARKA DA ZUWA
BARKA DA ZUWA
https://adanmoyi.blogspot.com/2018/10/labarin-soyayya-mai-abin-tausayi.html
https://adanmoyi.blogspot.com/
https://adanmoyi.blogspot.com/
https://adanmoyi.blogspot.com/2018/10/labarin-soyayya-mai-abin-tausayi.html
true
5801591437743479227
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy